Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{A.S} - ABNA : Sai dai Ana sa ran shugaban kasar zai yi wa Alummar kasar bayani nan da kwanaki masu zuwa game da wannan sabon matakin da ya dauka, kasar Tunusiya da zamo abin koyi game da yadda take gudanar da mulkin demkuradiya a yankin gabas ta tsakiya da mana Arewacin Afrika ta fada cikin rikicin siyasa da ya haifar da matsin tattalin arziki da kuma Annobar cutar Covid -19
Kais Sa’id ya dauki wannan mataki ne tun a ranar 25 ga watan Yuli inda ya sakaya gwamnati kuma ya dakatar da majalisa na tsawon wata guda da hakan ya jawo rashin tabbas a kasar, sai dai ya bayyana cewa daukar matakin ya zama dole domin ceto kasar daga durkushewa.
342/